Cooking Instructions
-
1
Za'a Dan daka wake sai azuba ruwa a wanke a cire dirty dake Viki
-
2
Sai a yanka Pepper kai tare da onion akai markade
-
3
In an markado sai Azuba oil tare da maggi sai a motse a buda leda ana zubawa ana kullewa
-
4
A aza ruwan zafi a tukunya idan sun tafasa sai a saka wannan kullin ciki sai arufe sai ta dafu
-
5
A Yi blending pepper sai ayi frying dinshi tare da oil Azuba tafasashin kifin aciki sai a ya mutse asaka maggi ya mutse for 5minute is enough
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Comments