Falalar Watanni Masu Alfarma - Al-Ḥāfiẓ Ibn Rajab

Al-Ḥāfiẓ Ibn Rajab - Allāh Ya Yi Masa Rahama - Said:

Amma sallolin nafila na kwanaki goma (na farko) na Dhu Al-Ḥijjah, sun fi na kwanaki goma (na karshen) na Ramaḍān, haka nan kuma lamurran da suka wajaba a cikin kwanaki goma na Dhu Al-Ḥijjah sun ninka fiye da na farillai (aikinsu) a cikin waninsa (wato a sauran watanni).

Fatḥ Al-Bārī (9/ 16)

Fassarar AMMAN CIRCLE Editorial


Previous
Previous

Mai Yasa Sahabbai Basu Yi Maulidi Ba?